Rishin jituwa a tsakanin uwar miji da matar da na daga cikin abubuwan da ke haddasa rabuwar aure.
https://p.dw.com/p/4XICi
Talla
Wasu amare na daukan karan tsana su doro wa uwar miji inda take maida uwar mijinta kamar shara wasu matan na samun goyon bayan mazajensu a yayin da wasu mazan ke tsoron tsallake maganar uwayensu.