You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai
Labarai
12/15/2024
December 15, 2024
Shugabannin ECOWAS za su gana a Abuja
12/13/2024
December 13, 2024
Dubban 'yan Boko Haram sun mika wuya a Najeriya
12/11/2024
December 11, 2024
Gumurzu tsakanin sojan Nijar da Lakurawa
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Ghana ta yi kunnen doki da Najeriya a share fagen shiga CHAN
Ghana ta yi kunnen doki da Najeriya a share fagen shiga CHAN
An shiga zagayen karshe na neman shiga gasar Afirka ta masu bugawa a gida, inda Najeriya da Ghana suka yi canjaras.
Tsamin dagantaka tsakanin Najeriya da Nijar
Tsamin dagantaka tsakanin Najeriya da Nijar
Hukumomin Nijar suka gayyac jakadan Najeriya a birnin Yamai domin yin bayani.
Dandalin Matasa: 19.12.2024
Dandalin Matasa: 19.12.2024
Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari a kan muhimmancin gwajin jini da zarar an fara soyayya kafin batun yin aure.
Najeriya: Kamarin cin-hanci da rashawa
Najeriya: Kamarin cin-hanci da rashawa
Bankado zargin sama da fadi, na makudan kudi ta hanyara cin-hanci da rashaw da ke durkusar da tattalin azikin Najeriya.
Kasafin kudi mafi yawa a tarihin Najeriya
Kasafin kudi mafi yawa a tarihin Najeriya
A cikin yanayin rashin tsaro da karuwa ta talauci, Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya gabatar da kasafin kudi mafi yawa.
Matsalar biyan kudin fansa a Najeriya
Matsalar biyan kudin fansa a Najeriya
Hukumar kididdigar Najeriya ta ce 'yan kasar sun biya kudin fansa ga 'yan bindiga sama da naira tiriliyan biyu.
Nuna karin wasu
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
Zariya: Kofofi masu tarihi
Shin ko kofofin Zazzau na da muhimmanci da ma wani tasiri ga harkokin zamantakewa? Ga faifen bidiyo a kai.
Ko kun san kofofi nawa ne a jihar Kano?
Masu yawon bude ido daga ciki da wajen Najeriya kan je Kano, domin gane wa idanunsu kofofi da ganuwar jihar.
Abubuwa Biyar da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa akwai fatawowi biyar
Najeriya: Ana ci gaba da tsare yara 'yan zanga-zanga a Borno
Kungiyoyin kare hakkin yara sun ce ana tsare da yara a kurkuku
Kaduna: Taimakon makarantun almajirai
A kokarin inganta zamantakewa tsakanin Kirista da Musulmi, wata Mujami'a a Najeriya ta raba kayan karatu ga almajirai.
Najeriya: Sabon fasali na dokar haraji
Sabuwar dokar harajin ta janyo kace -nace
Duk abin da ya shafi (10000) wannan maudu'i