Abu Namu: 08.01.2025
January 13, 2025Talla
Mata dai sun jima suna yi kasuwanci saye da sayarwa imma dai don rufawa kai asiri ko ma don gudun zama kawai. To sai dai a kasancewar halin da duniya ta tsinci kanta a shekarar da ta gabata ta 2024 na hauhawar farashi a lungu da sako na duniya, sana'o'in mata sun shiga wani mawuyacin hali. Daga kasa za a iya sauraran sauti.