Abu Namu: 04.11.2023
November 6, 2023Talla
A wani lokacin uwar miji ce ke da matsala inda za ta hau kishi da matar danta inda wasu ke saka duk abin da dan su yayi wa matar sa sai yayi wa uwar shi, ko kuma duk abin da zai yi wa mahaifiyarsa sai da yardarta.