Amsoshi: Ciwon shanyewar baran jiki
August 14, 2023Talla
Shanyewar rabin jiki na nufin rasa karfin kwakwalwa na sarafa wasu sassan jiki. Wannan na iya zama cikakke ko na ɗan lokaci. Kuma yana iya shafar fuska ko kafa ko cinya, da gaɓoɓin jiki na sama da sauransu. Yawancin nau'ikan na tare da dalilai da yawa wanda da zaran an ga alamu sai a je a ga likita.