1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Buhari na fuskantar barazanar tsigewa

July 28, 2022

Bayan tsawon lokaci na biyayya da ya kai ga zargin majalisu da fadawa aljihun 'yan mulki, shugaban Najeriya da 'yan majalisu na shirin gwada kwanji a rikicin rashin tsaro da ya kai ga barazanar tsige Muhammadu Buhari.

https://p.dw.com/p/4EmFh