SiyasaDamuwa 'yan Najeriya biyo bayan karin albashiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa10/31/2018October 31, 2018A Najeriya 'yan kasuwa da sauran jama'a sun nuna damuwa a game da yiwuwar karin farashin kayayyakin masarufi bayan amincewar da gwamnonin jihohin kasar suka yi na biyan Naira dubu 22 a matsayin albashi mafi karanci.https://p.dw.com/p/37UKpTalla