1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Darasin Rayuwa 16.10.2024

October 16, 2024

Shirin ya duba zargin da ake wa wasu jami'an kiwon lafiya wajen bayar da magunguna ga marasa lafiya daga baya kuma a gane cewa kuskure ne. Shin wane irin darasi marasa lafiyan da suka fuskanci wannan matsala suka shaida?

https://p.dw.com/p/4lsgM