SiyasaJamusGaskiyar Magana: Matsalolin rayuwa a gwamnatin da ke daf da karewa a NajeriyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaJamus04/27/2023April 27, 2023 Shirin ya tattauna da Kabiru Saidu Dakata da Dakta Sherrif Almuhajir, a kan tsadar rayuwar da 'yan Najeriya ke ciki, musamman a shekaru takwas na mulkin APC da ake ciki. https://p.dw.com/p/4Qc0VTalla