Jawabin Merkel a majalisa kan Nato da RashaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videogazali Abdou Tasawa07/07/2016July 7, 2016Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel ranar Alhamis ta yi wa majalisar dokokin kasar ta Bundestag bayani a game da manufofin gwamnatinta kan batun tsaro da kuma dangantaka tsakain Kungiyar NATO da Rasha.https://p.dw.com/p/1JLNDTalla