Kimanin mutane miliyan 60 suka cancanci kada kuri'a a zaben majalisar dokoki na Tarayyar Jamus wato Bundestag wanda zai gudana ranar 24 ga watan Satumba na wannan shekara ta 2017.