Jimamin shekaru biyu da bacewar 'yan matan Chibok a Najeriya
Muntaqa AhiwaApril 14, 2016
Masu fafutukar ceto 'yan matan Chibok na ci gaba da matsa wa gwanmnatin Najeriya lamba don kubutar da 'yan matan bayan shafe shekaru biyu a hannun 'yan Boko Haram.