Cutar corona ta shafi dukkanin rayuwa da zamantakewar al'umma. Wannan shirin ya dubi yadda ma'aikatan lafiya ke fama da aiki a wannan lokaci na annoba tuntubi Dr Ibrahim Aliyu Mustapha, dan Najeriya da ke aiki a babban asibitin jinjo da ke kasar China, don jin yadda auuka suka kasance a wannan lokaci.