SiyasaBuhari zai kai ga cika buri a sabon wa'adi?To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa YB02/15/2019February 15, 2019A ranar Asabar ‘yan Najeriya za su kada kuri’a a zaben shugaban kasa da na majalisun kasar biyu, zaben kuma da Shugaba Muhammadu Buhari ke fatan mikewa zuwa wa'adi na biyu na wasu shekarun hudu.https://p.dw.com/p/3DT0OTalla