SiyasaLegas: An haramta amfani da acaba To view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa02/05/2020February 5, 2020Haramta amfani da ababen hawan ya biyo bayan hadura da cunkoso da gwamnatin jihar Legas ta ce suke haifarawa, dole ta dauki matakin duk da suka da ta ke ci gaba da sha daga masu sana'ar da wadanda ke dogaro da ababen hawan a zirga-zirga. https://p.dw.com/p/3XJSNTalla