Matsayin gwamnatin Jamus kan rikicin UkraineTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoMohammad Awal03/20/2014March 20, 2014A jawabin da ta yi a Berlin shugabar gwamnati Angela Merkel ta bayyana matsayin kasar game da rikicin Ukraine. Sai dai akwai batutuwa da yawa da taron EU a birnin Brussels zai duba.https://p.dw.com/p/1BTIVTalla