A cikin shirin na wannan lokaci zaku ji cewar a wani abinda ke nuna daukan sabon nau’i na shari’ar shugaban kungiyar ‘Yan Shi’a na Najeriya Sheikh Ibrahim El Zakzaky, gwamnatin kasar ta shigar da sabuwar kara tana tuhumarsa da laifin kisa, abinda ke nuna alamun sabuwar shari’a da yake fuskanta a kasar.