SiyasaNajeriya: Gwamnati na kokarin fadada harkar sufurin jiragen kasaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa09/24/2020September 24, 2020 A kokarinta na inganta harkokin sufuri a kasar, gwamnatin Najeriya ta ce za ta gina sabon layin dogo na zamani mai tsawon kilomita 248 a arewacin kasar da zai hade da makwabciyarta ta Jamhuriyar Nijar. https://p.dw.com/p/3ix9STalla