SiyasaNajeriya: Mazauna a wasu yankunan jihar Borno suna tserewaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane11/12/2018November 12, 2018Yayin da Boko Haram ta yi barazanar kai karin hare-hare a kan kauyuka a Borno, mutane na tserewa saboda fargabar abin da ka iya faruwa. https://p.dw.com/p/387cfTalla