LafiyaNajeriya: Sabuwar manhajar wayar hannu za ta rage lokacin jiran ganin likitaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoLafiyaSamson Adeleke AH/MNA11/06/2021November 6, 2021Jira na tsawon lokaci wurin ganin likita ba sabon abu ba ne a yawancin asibiton da ke arewacin Najeriya. Sai dai sabuwar manhajar wayar hannu za ta kawar da matsalar. https://p.dw.com/p/42fcjTalla