1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya ta shirya biyan 'yan fansho

Uwais Abubakar Idris
December 15, 2021

A wannan Laraba ce gwamnatin Shugaba Muhamadu Buhari na Najeriya ta sanar da shirinta na soma biyan kudi ga tsofaffin ma'aikata da suka jima da ritaya kudinsu na fansho.

https://p.dw.com/p/44KP0