Talla
Mahukunta a jihar Kano da ke Najeriya, sun samar da wani tsarin wadata jama’a da wuraren bahaya bayan matsin lamba daga jami'an duba gari na lallai sai mutane sun kiyaye dokokin tsabta kafin su iya hakka shadda a gidajensu.