SiyasaUkraine
Kungiyar tsaro ta NATO da Ukraine za su gudanar da taro
August 28, 2024Talla
Ministan tsaronUkraine Roustem Oumerov zai yi magana da jami'an rundunar ta NATO; ta hanyar bidiyo game da halin da ake ciki a fagen fama, in ji kakakin kungiyar. Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi kira; da a taimaka wa kasarsa da makamai domin yin rigakafi na hare-hare na makamai masu linzame da Rashake kai musu.