1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Takunkumi ya shafi kamfanin Somair

Abdourahamane Hassane
September 8, 2023

A Nijar kamfanin samar da ma'adinin karfen Uranium Somair reshen Orano ya daina aikin samar da sinadarin uranium din, saboda takunkumin da aka sakawa kasar da ya toshe hanyoyin samar da kayan aiki.

https://p.dw.com/p/4W8ND
Cibiyar kamfanin samar da Uranium da ke a Yamai
Cibiyar kamfanin samar da Uranium da ke a YamaiHoto: Joerg Boethling/IMAGO

Kamfanin ya ce suna yin amfani da damar wajen yin yan yare-gyare na na'uroori kafin komai ya daidaita. Nijar na fitar da sinadarin karfen  Uranium zuwa Faransa,  Kanada, koriya  da sauransu