1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na ranar 1 ga watan Nuwamba 2015

BabayoNovember 1, 2015

Masu bincike sun fara duba musabbabin hadarin jirgin sama mallakin kamfanin Rasha dauke da mutane 224 a Masar, akwai kuma sharhin jaridunn Jamus kan nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/1GxpD