Saurari shirin yamma na ranar 18 ga watan Agusta 2015
BabayoAugust 18, 2015
Dakarun kiyaye zaman lafiya na Majalisar Dinkin duniya da ke Mali sun shata yankin tsaro a garin Kidal na arewacin kasar, sannan gwamnatin Libiya ta bukaci samun makamai domin yaki da tsageru