SiyasaSayar da kaddarorin gwamnatin Najeriya ya janyo cece-kuceTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa09/27/2016September 27, 2016A Najeriya kungiyar kwadagon kasar ta ce za ta yi fito na fito da gwamnati a kan shirin sayar da kadarorin gwamnatin kasar domin ceto tattalin arziki daga hali na koma baya.https://p.dw.com/p/2QdrNTalla