1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru talatin da cimma yarjejeniyar kare hakkokin yara

Abdourahamane Hassane
November 20, 2019

An cika shekaru talatin da Majalisar Dinkin Duniya ta cimma yarjejeniya game da hakkoƙin yara. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ake amfani da azabtarwa wajen ilimantar da yara a cikin kasashen Afirka da

https://p.dw.com/p/3TPFL