1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Abdoulaye Mamane Amadou
November 4, 2022

A cikin shirin za a ji cewa mililoyin 'yan Najeriya da ba su iya karatu da rubutu ba sun karu, lamarin da yasa ministan ilimin kasar fitowa fili ya bayyana cewa ya kasa. Akwai yiwuwar gwamnatin Gambiya ta kafa wata kotu ta musamman da ke shirin hukunta wadanda aka tuhuma da aika laifi a yayin mulkin tsohon shugaban kasar Yahya Jameh

https://p.dw.com/p/4J5pS