SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou Sulaiman Babayo10/09/2022October 9, 2022A cikin shirin za a ji cewa Firaminista Elisabeth Borne ta jagoranci wata tawagar ministocin Faransa zuwa Aljeriya a kokarin da kasashen biyu ke yi na dinke baraka da karfafa huldar kasuwanci a Ukraine dakarun Rasha sun yi luguden wuta a Zaporijjia.https://p.dw.com/p/4HxSlTalla