1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 12.05.2020

Binta Aliyu Zurmi
May 12, 2020

Cikin shirin za ku ji a Najeriya hukumar kula da masu fama da cutar HIV ko Sida, ta bi sahun Majalisar Dinkin Duniya wajen nuna damuwa a game da halin da masu fama da cutar ke ciki a wannan lokaci da hankula suka karkata kan yaki da annobar COVID-19.

https://p.dw.com/p/3c8U5