A cikin shirin za ku ji yadda a Najeriya bayan tsohon minstan shari’a na kasar Mohammed Adoke ya kwashe shekaru yana guje-guje a kan zargin cin hanci na sama da dalla bilyan guda yanzu haka ya shiga hannun hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa ta EFCC.