Cikin shirin akwai matsalar shan magunguna ba tare da shawarin likita ba don maganta cutar corona. A Nijar ana ci gaba da cece-kuce a kan sama da fadi da kudaden makamai na kasar. A Burundi 'yan adawa sun lashi takobin kalubalantar sakamakon zaben kasa da aka yi.