SiyasaShirin Rana 29.12.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar LMJ12/29/2018December 29, 2018A cikin shirin zaku ji cewar rundunar 'yan sandan kasar Masar ta sanar da harbe wasu mutane da take zargi da kai harin bam a kasar. Akwai rahoto kan rasuwar tsohon shugaban Najeriya Alhaji Shehu Shagari da sauran shirye-shiryenmu.https://p.dw.com/p/3Alf4Talla