Cikin shirin za a ji bayanan wani dan bindiga da ke zargin cewa jami'an tsaron Njaeriya da ke yaki da matsalar tsaro ba su kaiwa gare su. Hukumomin tsaro a Nijar da Burkina Faso kuwa kashe 'yan ta'adda kimanin 100 ne suka yi a wani farmaki na hadin gwiwa.