Bayan labaran duniya a cikin shirin za a ji cewa, a Najeriya jam'iyya mai mulki APC ta fara fitar da wasu jerin mukamai don kawo karshen rikicin cikin gida a dai-dai lokacin da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kafa sabuwar kungiyar siyasa da ka iya kalubalantar manyan jam'iyyun kasar a babban zaben shekarar 2023.