SiyasaShirin Rana.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou06/08/2022June 8, 2022A cikin shirin za a ji cewa tsohon gwamnan Legas Bola Ahmed Tinubu na gab da lashe zaben fidda gwani a jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya bayan da ya samu kuri'u mafi yawa na wakilan jam'iyyar.https://p.dw.com/p/4Ajl0Talla