Abdoulaye Mamane Amadou Abdoulrazak Ibrahima Maila
July 11, 2022
A cikin shirin za a ji cewa al´ummar Najeriya na ci gaba da maida martani kan zabar dan takarar matemakin shugaban kasa a jam´iyyar APC mai mulkin Najeriya. A Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ana nuna damuwa a game da karuwar kalaman kiyayya a gyara fuska ga kundin tsarin mulkin kasar.