SiyasaShirin Rana.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou07/16/2022July 16, 2022A cikin shirin za aji cewa A Najeriya fafatawa na kara tsanani tsakanin jam'iyyar APC mai mulki da babbar jam'iyyar adawa ta PDP, a zaben gwamnan jihar Osun da ake gudanarwa a Kudu maso Yammacin kasar.https://p.dw.com/p/4EEnXTalla