SiyasaShirin Rana.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou08/07/2022August 7, 2022A cikin shirin za a ji cewa wasu jirage hudu makare da abinci sun tashi daga gabobin ruwan Ukraine don fitar da hatsin kasar zuwa kasashen duniya. Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi kakkausar kan luguden wutar da Isra'ila ke yi a zirin Gaza.https://p.dw.com/p/4FEVlTalla