SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou09/13/2022September 13, 2022A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya al'ummar Batsari da ke jihar Katsina sun kashe 'yan bindiga da dama bayan da suka kai musu harin ba zata , a Jamhuriyar Nijar matasa masu shan romon siyyasa ne suka samu horon nuna kishin kasa a zukatan su.https://p.dw.com/p/4GnfxTalla