A cikin shirin za a ji cewa tawagar kungiyar ECOWAS/CEDEAO na shirin tozali da sojojin da suka karbe mulki a Burkina Faso, 'yan awaren Tigray da ke gwabza fada da gwamnatin Habasha sun bayyana anniyarsu ta sake fasalin yaki, An ba da kyautar Nobel ta fannin likitanci ga wani kwararren mai bincike kan halittar bil'Adama.