A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya tun bayan yanke hukuncin kotu kan sakin jagoran kungiyar IPOB ana cigaba da bayyana ra'ayoyi mabanbanta a Jamhuriyar Nijar kuwa ofishin ministan harkokin wajen kasar ne yayi amfani da kungiyoyin farar hula domin wayar da kawunan al'umma kan yancinsu na shige da fice.