A cikin shirin za a ji cewa shugabannin kungiyar tarayyar Turai da sauran shugabannin duniya na ci gaba da aike wa zababben shugaban Brazil Luiz Inácio Lula Da Silva sakon taya murna. A Najeriya 'ya'yan kungiyar Iswap da dama muntu, biyo bayan wani mummuan harin da dakarun sojan Najeriya suka murkushe a barikin Wawa na jihar Neja.a bar baya da kura inda tare da halaka yan kungiyar da dama.