A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, Kotun kolin kasar ta yi watsi da karar da jamiyyar adawa ta PDP ta shigar kan zababben mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima. a Jamhuriyar Nijar matasa na shiga wadanda ke tafiya kasar Libiya ci rani dawowa gida da tabin hankali.