Takadama ta kuno kai a Najeriya bisa matakin da babbar kotun Abuja ta dauka na dakatar da shirin fara tuhumar kwamihsinan zaben jihar Adamawa, Dubban 'yan gudun hijirar kasar Habasha na fuskantar hali na matsananciyar yunwa sakamakon katse kai agajin abinci da kungiyoyin kasa da kasa suka yi.