A cikin shirin za a ji cewa Majalisar Mulkin Soji a Nijar ta sanar da sunayen ministocin sabuwar gwamnatin riko ta kasar. Al’ummar Najeriya na mayar da martani kan matakin kaddamar da wata runduna ta mussaman da nufin bada tsaro a makarantu saboda bazaranar da su ke fuskanta.