A cikin shirin za ji cewa ana ci gaba da takaddama kan dambarwar da ta biyo bayan nadin Hannatu Musawa a matsayin minista, Faransa ta ce jakadanta ba zai fice daga jamhuriyyar Nijar ba, duk da bukatar Nijar din na cewa ya tattara komatsensa ya fice daga kasar.