1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 06.10.2018

October 6, 2018

Cikin shirin za a ji a Najeriya, kwamitin gudanarwar jam'iyyar APC na kasa ya sanar da rusa shugabancin jam'iyyar na jihar Zamfara da ke yankin arewa maso yammacin kasar. 

https://p.dw.com/p/3658r