A cikin shirin za a ji cewa A Najeriya shugaban Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekara mai zuwa a gaban majalisar dokoki. A Jamhuriyar Nijar a karkashin fadar firaministan kasar an bullo da wani sabon tsari ne da ke shirin taimakon masu bukata ta musamman akalla dubu uku